1 Corinthians 14:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuwa waɗansu za su yi magana a wani harshe, to, kada su fi mutum biyu ko uku, kuma a yi bi da bi, wani kuma yă fassara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُوَ وَطَنْسُ ذَاسُيِ مَغَنَ دَ وَنِ هَرْشٜىٰ، كَدَ سُڢِ مُتُمْ بِيُ كُواْ عُكُ، سُكُمَيِشِ بِيدَبِے، وَنِ كُمَ يَيِ ڢَسَّرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa waɗansu za su yi magana da wani harshe, kada su fi mutum biyu, matuƙa uku, su ma kuwa bi da bi, wani kuma yă yi fassara.