1 Corinthians 14:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ya ƙi kula da wannan, shi ma sai a ƙi kula da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُوَ وَنِ يَڧِ يَكُلَ دَ وَنَّنْ، شِے مَا سَيْ عَڧِ كُلَ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa wani ya ƙi kula da wannan, shi ma sai a ƙi kula da shi.