1 Corinthians 14:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ’yan’uwana, ku yi marmarin yin annabci, kada kuma ku hana magana da harsuna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ یَنْعُوَنَ، كُدِنْ‌غَ مَرْمَرِنْ يِنْ أَنَّبْثِ، كَدَ كُمَ كُحَنَ يِنْ مَغَنَ دَ وَطَنْسُ هَرْسُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, 'yan'uwa, sai ku himmantu ga samun baiwar yin annabci, kada kuma ku hana yin magana da waɗansu harsuna.