1 Corinthians 14:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, ’yan’uwa, a ce na zo wurinku ina kuma yin magana da waɗansu harsuna, amfanin me zan yi muku in ban zo muku da wani bayani ko sani ko annabci, ko kuma kalmar koyarwa ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، یَنْعُوَ، عِدَنْ نَاذُواْ إِنَيِ مُكُ مَغَنَ دَ هَرْسُنَ، أَمْڢَانِنْ مٜىٰ ذَنْيِ مُكُ، إِنْ بَنْذُواْ مُكُ دَ وَنِ بَيَانِ، كُواْ عِلِمِ، كُواْ أَنَّبْثِ، كُواْ كُواْيَرْوَرْ كَلْمَرْ اللَّهْ بَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, 'yan'uwa, in na zo muku ina magana da waɗansu harsuna, amfanin me zan yi muku in ban zo muku da wani bayani, ko ilimi, ko annabci, ko koyar da Maganar Allah ba?