1 Corinthians 14:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abubuwan nan marasa rai ma da sukan yi ฦara, kamar su algaita ko molo, in muryarsu ba tฤ fita sosai ba, yaya wani zai san abin da ake busawa ko kaษawa?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญููู ููููููฐุฏู ุงููุจูุจููู ู
ูุฑูุณู ุฑููู ููู
ูุฑู ุณูู ุณูุฑูููฐูู ุฏู ู
ููุงููููุงูุ ุนูุฏููู ู
ูุฑูููุฑูุณู ุจูุชฺูขูุชู ุณููุงูุณูููุจูุ ูููู ูููู ุฐููู ุณููู ุงููุจูููุฏู ุนูููููฐ ููุทููู ูููุงู ุจููุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In abubuwan nan marasa rai, kamar su sarewa da molo, muryarsu ba ta fita sosai ba, yaya wani zai san abin da ake busawa ko kaษawa?