1 Corinthians 14:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka yake saโ€™ad da kuka yi magana da waษ—ansu harsunan da ba a fahimta. In babu wanda zai san abin da kuke faษ—i, za ka dai yi wa iska magana ne kawai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽูƒูŽูƒูู…ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒูุŒ ุงู•ูู†ู’ ูƒููƒูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽ ูˆูŽู†ู ูŠูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽุนูŽุบูŽุงู†ูœู‰ูฐุจูŽุŒ ูŠูŽูŠูŽ ุฐูŽุงุนูŽ ุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐ ฺขูŽุทูŽุงุŸ ูƒูู†ู’ูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุนูŽุจูŽู†ู’ุธูŽ ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka ma yake a gare ku. In kun yi magana da wani harshe, wanda ba a fahimta ba, yaya wani zai san abin da ake faษ—a? Kun yi magana a banza ke nan!