1 Corinthians 15:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, ’yan’uwa, ina so in tuna muku da bisharar da na yi muku wa’azinta, wadda kuka karɓa, wadda kuma kuka yanke shawara ku tsaya a kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ كُمَ، یَنْعُوَ، ذَنْ تُنَ مُكُ دَ لَابَرِ مَيْ دَاطِنْدَ نَسَنَرْ مُكُ، وَدَّ كُكَ كَرْٻَ، كُكٜىٰ كُمَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A yanzu kuma, 'yan'uwa, zan tuna muku da bisharar da na sanar da ku, wadda kuka karɓa, wadda kuke bi,