1 Corinthians 15:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma bisa ga alherin Allah, na zama abin da nake, alherinsa zuwa gare ni kuwa bai zama a banza ba. Aโa, na yi aiki fiye da dukansu, duk da haka, ba ni ba ne, sai dai alherin Allah da yake tare da ni ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูุจููุงูุฏู ุงููููุญูููฐุฑููู ุงูููููู ููููฐ ููุฐูู
ู ููุฏูู ููููููฐุ ููู
ู ุงููููุญูููฐุฑููู ุฏู ูููู ู
ููู ูููู ุจูุนูุจูููุธู ุจูููููฐุ ุญูุฑู ู
ูุง ฺููขู ูููุงูููููููฐ ู
ูููุฐููุงูู ุนููุณูููฐ ุนูููููุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุจููู ุจูููููฐุ ุงููููุญูููฐุฑููู ุงูููููู ููููฐ ุฏูููููููฐ ุชูุฑูููฐุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma saboda alherin Allah na zama yadda nake, alherin da ya yi mini kuwa ba a banza yake ba. Har ma na fi kowannensu aiki, ba kuwa ni ba, alherin Allah ne da yake zuciyata.