1 Corinthians 15:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In babu tashin matattu, to, ba a tā da Kiristi ma ba ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ بَا تَاشِنْ مَتَتُّو، أَشٜىٰ، أَلْمَسِيحُ بَيْ تَاشِ دَغَ مَتَتُّو بَ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In dai babu tashin matattu, ashe, ba a ta da Almasihu ba ke nan.