1 Corinthians 15:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ba a tashe Kiristi ba kuwa, ai, wa’azinmu, da bangaskiyarku banza ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُوَ أَلْمَسِيحُ بَيْ تَاشِ دَغَ مَتَتُّو بَ، أَشٜىٰ، وَعَظِنْمُ بَنْظَنٜىٰ، بَنْ‌غَسْكِيَرْكُ كُمَ تَذَمَ بَنْظَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa ba a ta da Almasihu ba, to, ashe, wa'azinmu a banza ne, bangaskiyarku kuma banza ce.