1 Corinthians 15:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama in ba a tā da matattu ba, to, Kiristi ma ba a tashe shi ba ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا عِدَنْ بَعَتَادَ مَتَتُّو، أَشٜىٰ، أَلْمَسِيحُ مَا بَعَتَشٜىٰشِ بَ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don kuwa in ba a ta da matattu, ashe, Almasihu ma ba a ta da shi ba ke nan.