1 Corinthians 15:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ashe, waɗanda suka yi barci a cikin Kiristi ma sun hallaka ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَشٜىٰ، وَطَنْدَ سُكَ مُتُ ثِكِنْ أَلْمَسِيحُ ، سُنْ هَلَّكَ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, waɗanda suka yi barci a kan su na Almasihu, sun hallaka ke nan.