1 Corinthians 15:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In a wannan rayuwar ce kaɗai muke da bege cikin Kiristi, mun zama abin tausayi fiye da dukan mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ سَا ذُوثِيَارْمُ غَ أَلْمَسِيحُ دُواْمِنْ رَايُوَرْ نَنْ نٜىٰ كَطَيْ تَكٜىٰ، أَيْ، مُنْڢِے كُواْوَ ذَمَ أَبِنْ تَوْسَيِ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da begenmu ga Almasihu domin wannan rai ne kaɗai, ai, da mun fi kowa zama abin tausayi.