1 Corinthians 15:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake mutuwa ta zo ta wurin mutum, haka tashin matattu ma ya zo ta wurin mutum.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنْدَيَكٜىٰ مُتُوَ تَذُواْ نٜىٰ تَوُرِنْ مُتُمْ، حَكَمَا تَاشِنْ مَتَتُّو يَذُواْ نٜىٰ تَوُرِنْ مُتُمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun da yake mutuwa ta wurin mutum ta faru, haka kuma tashin matattu ta wurin Mutum yake.