1 Corinthians 15:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina fuskantar mutuwa kowace rana. I, kamar yadda yake tabbatacce cewa ina taƙama da ku cikin Kiristi Yesu Ubangijinmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ مُتُوَ كُلُّمْ؞ غَسْكِيَ نٜىٰ یَنْعُوَ، كَمَرْ يَدَّ يَكٜىٰ تَبَّتَاثّٜىٰ ثٜىٰوَ إِنَ تَاڧَمَ دَكُو ثِكِنْ أَلْمَسِيحُ عِيسَىٰ عُبَنْ‌غِجِنْمُ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na hakikance 'yan'uwa, saboda taƙama da ku da nake yi a cikin Almasihu Yesu Ubangijinmu, a kowace rana sai na sallama raina ga mutuwa!