1 Corinthians 15:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wani yana iya tambaya yă ce, “Ta yaya ake tā da matattun? Da wane irin jiki za su tashi?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَطَنْسُ ذَاسُيِ تَمْبَيَ سُثٜىٰ «يَيَ عَكٜىٰ تَادَ مَتَتُّو؟ دَ وَنٜىٰ إِرِنْ جِكِے سُكٜىٰ ڢِتُواْوَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Watakila wani zai yi tambaya, “Ta yaya ake ta da matattu? Da wace irin kama kuma suke fitowa?”