1 Corinthians 15:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da kuke shuki, ba tsiron da zai yi girma ba ne kuka shuka, ƙwayar ce kawai, ko ta alkama ko kuma na wani irin dabam.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِنْدَ كَشُوكَ كُمَ، بَ شِينٜىٰ عَيْنِحِنْ أَبِنْدَ ذَيْ ڟِيرَبَ، ڨُويَثٜىٰ كَوَيْ، كُواْ تَأَلْكَمَ، كُواْ تَوَتَ إِرِ دَبَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da ka shuka kuma, ba shi ne ainihin abin da zai kasance ba, ƙwaya ce ƙawai, ko ta alkama ce, ko kuma, wata iri dabam.