1 Corinthians 15:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Allah yakan ba ƙwayar jiki yadda ya yi niyya, kuma ga kowane irin ƙwaya yakan ba ta irin jikinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا اللَّهْ نٜىٰ يَكَنْ بَا ڨُويَرْ جِكِے يَدَّ يَنُڢَ، كُواْوَثٜىٰ ڨُويَ دَ إِرِنْ جِكِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Allah yakan ba ta kama, yadda ya nufa, kowace ƙwaya da irin tata kama.