1 Corinthians 15:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai jikuna iri na samaniya, akwai kuma jikuna iri na duniya; sai dai darajar jikunan samaniya dabam take, darajar jikunan duniya kuma dabam take.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ حَلِتَّ إِرِنْ تَسَمَ، أَݣَويْ كُمَ إِرِنْ تَڧَسَا؞ عَمَّا طَوْكَكَرْ إِرِنْ تَسَمَ دَبَمْ، طَوْكَكَرْ إِرِنْ تَڧَسَا كُمَ دَبَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai halitta irin ta Sama, akwai kuma irin ta ƙasa. Amma ɗaukakar irin ta Sama dabam, ɗaukakar irin ta ƙasa kuma dabam.