1 Corinthians 15:41 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rana tana da wata irin daraja, wata yana da wata darajar dabam, taurari kuma suna da tasu dabam. Wani tauraro kuwa yakan bambanta da wani a wajen daraja.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَوْكَكَرْ رَانَ دَبَمْ، تَوَتَ دَبَمْ، تَتَوْرَرِ كُمَ دَبَمْ، حَرْ مَا وَنِ تَوْرَرُواْ يَكَنْ ذَمَ دَبَمْ دَ وَنِ وَجٜىٰنْ طَوْكَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗaukakar rana dabam, ta wata dabam, ta taurari kuma dabam. Wani tauraro kuwa yakan bambanta da wani a wajen ɗaukaka.