1 Corinthians 15:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ne tashin matattu zai kasance. Abin da aka shuka yakan ruɓe, abin da aka tā da shi kuma ba ya ruɓewa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَكُمَ يَكٜىٰ غَمٜىٰدَ تَاشِنْ مَتَتُّو؞ أَبِنْ دَ عَكَ شُوكَ يَنَدَ حَلِنْ ضُٻَ، أَبِنْدَ عَكَ تَادَ شِ كُمَ بَاشِ دَ حَلِنْ ضُٻَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma yake ga tashin matattu. Akan shuka su da halin ruɓa, akan kuma ta da su da halin rashin ruɓa.