1 Corinthians 15:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
akan shuka shi da jiki na mutuntaka, a kuma tā da shi da jikin ruhaniya. In akwai jiki na mutuntaka, to, lalle akwai jikin ruhaniya ma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَنْ شُوكَشِ ثِكِنْ جِكِے نَمُتُنْتَكَ، عَكَنْ تَادَشِ ثِكِنْ جِكِے نَرُوحُ؞ تُنْدَ أَݣَويْ جِكِے نَمُتُنْتَكَ، لَلَّيْ أَݣَويْ جِكِے نَرُوحُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akan shuka da jikin mutuntaka, akan tasa da jiki na ruhu. Da yake akwai jiki na mutuntaka, lalle kuma akwai jiki na ruhu.