1 Corinthians 15:46 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba jikin ruhaniya ne ya zo da farko ba, na mutuntakan ne, daga baya kuma sai na ruhaniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بَ نَرُوحٌ نٜىٰ ڢَرْكُواْ بَ، نَمُتُنْتَكَ نٜىٰ كَاڢِنْ نَرُوحُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ba shi na Ruhun nan ne ya fara bayyana ba, na mutuntaka ne, daga baya kuma sai na Ruhu.