1 Corinthians 15:48 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda mutumin turɓaya yake, haka ma waɗanda suke na turɓaya. Kuma kamar yadda mutumin sama yake, haka ma waɗanda suke na sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ شِے نَتُرْٻَيَرْ ڧَسَرْ نَنْ يَكٜىٰ، حَكَكُمَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ نَتُرْٻَيَا سُكٜىٰ؞ كَمَرْ يَدَّ شِے نَسَمَنَّنْ يَكٜىٰ، حَكَكُمَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ نَسَمَ سُكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda shi na turɓayar nan yake, haka kuma waɗanda suke na turɓaya suke. Kamar yadda shi na Saman nan yake, haka kuma waɗanda suke na Sama suke.