1 Corinthians 15:53 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama dole mai ruɓa yă maye wa mai ruɓan nan, marar mutuwa kuma yă maye wa mai mutuwan nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دُواْلٜىٰنٜىٰ وَنَّنْ جِكِے مَيْ ضُٻَ يَثَنْجَ يَذَمَ مَرَرْ ضُٻَ، جِكِے مَيْ مُتُوَ كُمَ يَثَنْجَ يَذَمَ مَرَرْ مُتُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin lalle ne, marar ruɓa ya maye mai ruɓar nan, marar mutuwa kuma ya maye mai mutuwar nan.