1 Corinthians 15:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a ƙarshe duka, ya bayyana a gare ni, kamar wanda an haifa a lokacin da bai kamata ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ڧَرْشٜىٰ دُكَ، يَبَيَّنَ غَرٜىٰنِ، كُواْدَيَكٜىٰ نِے كَمَرْ مُتُمْ نٜىٰ وَنْدَ أَنْحَيْڢَ أَ لُواْكَثِنْ دَ بَيْ كَمَاتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga ƙarshen duka ya bayyana a gare ni, ni ma da nake kasasshe, marar cancanta.