1 Corinthians 16:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun san cewa iyalin gidan Istifanas ne suka fara tuba a Akayya. Sun kuma ba da kansu ga yi wa tsarkaka hidima. Ina roƙonku ’yan’uwa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، یَنْعُوَ، كُنْسَنْ دَيْ مُتَنٜىٰنْ غِدَنْ إِسْتِڢَنُسْ سُونٜىٰ نَڢَرْكُوانْ دَ سُكَ تُوبَ عَڧَسَرْ عَكَيَ، سُنْ كُوَ بَادَ كَنْسُ غَ يِنْ وَ ڟَرْكَكَا حِدِمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, 'yan'uwa, kun sani fa jama'ar gidan Istifanas su ne nunan fari a ƙasar Akaya, sun kuwa ba da kansu ga yi wa tsarkaka hidima.