1 Corinthians 16:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar farko ta kowace mako, ya kamata kowannenku yฤ keษe โyan kuษi bisa ga abin da yake samu, yฤ ajiye, ba sai na zo kafin a tara taimakon ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููุงูููุซูููฐ ุฑูุงููุฑู ฺขูุฑููููุงู ุชูู
ููููุงูุ ูููุงููููููููฐูููู ููุฏูููโุบู ุณูุงู
ููู ูููู ุงููุจูุ ูููู ุงููุฌูููููฐูู ุจูุณูุบู ุงููุจูููุฏู ูู ุนููู ุณูุงู
ูุ ุจูุณููู ููุฐููุงุจู ุชููููู ููุงฺขููู ุนูุชูุงุฑู ุชูููู
ููููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kowace ranar farko ta mako, kowannenku ya riฦa tanada wani abu, yana ajiyewa gwargwadon samunsa, kada sai na zo tukuna, a tara gudunmawa.