1 Corinthians 2:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba mu karษ“i ruhun duniya ba, sai dai Ruhun da yake daga Allah, domin mu fahimci abin da Allah ya ba mu hannu sake.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ููˆ ูƒููˆูŽ ุจูŽ ุฑููˆุญูŒ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ู…ููƒูŽ ูƒูŽุฑู’ูปููˆุงู’ ุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุฑููˆุญู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุจูŽุงู…ู ุญูŽู†ู‘ู ุณูŽูƒูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mu kuwa ba ruhun duniya muka samu ba, sai dai Ruhu wanda yake daga wurin Allah, domin mu fahimci abubuwan da Allah ya yi mana baiwa hannu sake.