1 Corinthians 2:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne abin da muke sanarwa, ba da kalmomin da muka koya ta wurin hikimar mutum ba, amma da kalmomin da Ruhu yake koyarwa, muna faษin gaskiya ta ruhaniya da kalmomin ruhaniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ููู
ู ุบููู ู
ููู ููุทูููููู ุงููุจูุจูููุ ุจู ุฏู ููููู
ููุงูู
ููู ุฏู ุนูููููฐ ูููุงูููุฑูููุง ุชูุญูููู
ูุฑู ู
ูุชูู
ูุจูุ ุณูููุฏููู ุชู ุฑููุญู ุ ุชูููุฑููู ุจูููููู ุงููุจูุจููููู ุฑููุญู ุบู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ูู ุฑููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ne kuwa muke sanarwa ta maganar da ba hikimar ษan adam ce ta koyar ba, sai dai wadda Ruhu ya koyar, muna bayyana al'amura masu ruhu ga waษanda suke na ruhu.