1 Corinthians 2:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin da ba shi da Ruhu, ba ya yarda da abubuwan da suka fita daga Ruhun Allah, domin wauta ce a gare shi. Ba kuwa zai fahimce su ba, domin ta Ruhu ne ake fahimtarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽ ุฑููˆุญู ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุจูุฏูŽ ุดููŠุจูŽุŒ ุจูŽุงูŠูŽ ูƒูŽุฑู’ูปูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฑููˆุญูŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐุดู ูˆูŽูˆูŽู†ู’ุซูู†ูœู‰ูฐุž ุจูŽ ูƒููˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐุณูุจูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุฑููˆุญู ู†ูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูœู‰ูฐ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin da ba shi da Ruhu yakan ฦ™i yin na'am da al'amuran Ruhun Allah, don wauta ne a gare shi, ba kuwa zai iya fahimtarsu ba, domin ta wurin ruhu ne ake rarrabewa da su.