1 Corinthians 2:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na zo wurinku cikin rashin ƙarfi da tsoro, da rawan jiki ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢَرْكُوانْ ذُوَانَ وُرِنْكُ بَانِ دَ ڧَرْڢِے، إِنَ ضَوَرْ جِكِے سَبُواْدَ ڟُواْرُواْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kuma tare da ku ne da rauni, da tsoro, da rawar jiki ƙwarai.