1 Corinthians 2:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, muna sanar da saฦ™on hikima cikin waษ—anda suka balaga, amma ba hikima irin ta wannan zamani ba ne, ko kuwa irin ta masu mulkin zamanin nan, waษ—anda za su shuษ—e ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ู…ูู†ูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุญููƒูู…ูŽ ุบูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽูŠู ุบูุฑู’ู…ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุฑู’ุณูุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุจูŽ ุญููƒูู…ูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุชูŽูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูู†ู’ ุจูŽุŒ ุจูŽ ูƒููˆูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุชูŽู…ูŽุงุณู ู…ูู„ู’ูƒู ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุดููˆุทูœู‰ูฐูˆูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka dai muna sanar da hikima ga waษ—anda suka kammala, sai dai ba hikimar wannan zamani ba, ba kuwa ta masu mulkin zamanin nan, waษ—anda suke shuษ—ewa ba.