1 Corinthians 3:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani ya yi gini a kan tushen ginin nan da zinariya, azurfa, duwatsu masu daraja, itace, ciyawa ko kara,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุนูุฏููู ูููู ูููู ุบููู ุนููููู ุชููุดูููฐููููู ุฏู ุธููููุงุฑูููุ ูููุงู ุฏู ุงููุธูุฑฺูขูุงุ ูููุงู ุฏู ุฏฺููููู ู
ูุงุณู ุฏูุฑูุฌูุ ูููุงู ุฏู ุงููุชูุงุซูููฐุ ูููุงู ุฏู ุซูููููุ ูููุงู ุฏู ููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, kowa ya yi ษori da zinariya a kan harsashin nan, ko da azurfa, ko da duwatsun alfarma, ko da itace, ko da shuci, ko da kara,