1 Corinthians 3:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
aikin zai bayyana kansa, domin za a nuna shi a sarari a Ranar. Wuta ce za tฤƒ bayyana aikin, wutar kuwa za tฤƒ gwada ingancin aikin kowa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ุบูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ู‘ูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุบูู†ูุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ุชููˆุงู’ู†ูŽ ุดู ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุž ุบูŽู…ูŽุง ุฏูŽ ูˆูุชูŽุง ุฐูŽุงุนูŽ ู†ููˆู†ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุŒ ูƒูู…ูŽ ูˆูุชูŽุฑู’ ุฐูŽุงุชูŽ ฺ ููˆุฏูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ูŠูŽูŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ai, aikin kowane mutum zai bayyana, domin ranar nan za ta tona shi, gama za a bayyana ta da wuta, wutar kuwa za ta gwada aikin kowa a san irinsa.