1 Corinthians 3:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har yanzu kuna rayuwa bisa ga halin mutuntaka. Da yake akwai kishi da faษace-faษace a cikinku, ba rayuwa irin ta halin mutuntaka ke nan kuke yi ba? Kuma ba rayuwa irin ta mutane ce kawai kuke yi ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู ุญูุฑู ููููุฐู ููููุฏู ุญููููู ู
ูุชูููุชูููุ ุนูุฏููู ุฏููู ูููู ูููุดูุ ูููู ฺขูุทู ุฏู ุฌููููููููุ ุงููููุ ุญูุฑู ููููุฐู ููููุฏู ุญููููู ู
ูุชูููุชููู ููููฐููููุ ูููู ููู
ููููู ุงููููููู ุงููุฑููู ููุญููููู ู
ูุชูููุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don har a yanzu ku masu halin mutuntaka ne. Muddin akwai kishi da jayayya a tsakaninku, ashe, ku ba masu halin mutuntaka ba ne, kuna kuma aikata halin mutuntaka?