1 Corinthians 3:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shin, wane ne Afollos? Wane ne kuma Bulus? Ai, bayi ne kawai waษanda ta wurinsu kuka gaskata, kamar yadda Ubangiji ya ba kowannensu aikinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐููููฐ ู
ูุง ุงฺููขููุงูููููุงุณูุ ููููููฐููููฐ ุจูููุณูุ ุงููุดูููฐุ ุจูุง ู
ูุงุณู ุญูุฏูู
ู ุจูููููฐ ููููููุ ููุทูููุฏู ูููู ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุชูููุฑูููุณูุ ูููุงููููููููฐููุณู ูููู ุจูุณูุบู ุนููููููู ุฏู ุนูุจูููโุบูุฌู ููุจูุง ุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, wane ne Afolos? wane ne Bulus kuma? Ashe, ba bayi ne kawai ba, waษanda kuka ba da gaskiya ta wurinsu, ko wannensu kuwa gwargwadon abin da Ubangiji ya ba shi?