1 Corinthians 4:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna aiki da gaske da hannuwanmu. In aka laโanta mu, mukan sa albarka. In aka tsananta mana, mukan jimre;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ฺขูุงู
ูุฑู ุนููููู ุฏู ููููู
ูุ ุนูุฏููู ุนูููุฐูุบูููฐู
ูุ ุณูููู
ูุณูุง ุงููููุจูุฑููู ุงููู
ูููู
ููููุงูุ ุนูุฏููู ุนููู ฺูููููุชู ู
ูููุ ุณููู ู
ูุฌูู
ูุฑูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Guminmu muke ci. In an zage mu, mukan sa albarka. In an tsananta mana, mukan daure.