1 Corinthians 4:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in aka ษata mana suna, mukan mayar da alheri. Har yฤ zuwa wannan lokaci, mu ne kamar jujin duniya, abin ฦyamar kowa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ู
ูุชูููููฐ ุณููููู ู
ูุบูููุฑู ูปูุงุชู ุณููููุ ุณููู ู
ูููู
ูุณู ู
ูุบููู ุซููููู ุณูููู
ูุ ู
ููู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ู
ูู ููููฐ ุจููุงูููุฑู ุฏููููููุงุ ุงููุจูููุฏู ูููุงููู ููููููฐ ฺจูู
ูุ ููุฑููููููู ู
ูุงุ ุญููู ููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In an ci mutuncinmu, mukan ba da haฦuri. Mun zama, har a yanzu ma, mu ne kamar jujin duniya, abin ฦyamar kowa.