1 Corinthians 4:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in Ubangiji ya yarda zan zo wurinku ba da daɗewa ba. Sa’an nan zan bincike ko masu wannan yawan ɗagan kan nan suna da wani iko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ عُبَنْ‌غِجِ يَيَرْدَ ذَنْذُواْ وُرِنْكُ بَدَدَطٜىٰوَبَ، ذَنْ كُمَ دُوبَ إِنْ‌غَا وَنّٜىٰ إِيكُواْ مَاسُ طَغَ كَنَّنْ سُكٜىٰ دَشِ، بَ مَغَنْ‌غَنُنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kuwa zan zo gare ku ba da daɗewa ba, in Ubangiji ya yarda, zan kuma bincika, in ga ƙarfin mutane masu ɗaga kan nan, ba maganganunsu ba.