1 Corinthians 4:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, kada ku shariโ€™anta kome tun lokaci bai yi ba. Ku jira sai Ubangiji ya zo. Zai bayyana abin da yake a ษ“oye a cikin duhu a sarari, zai kuma tone nufin zukatan mutane. A lokacin ne fa kowa zai karษ“i yabo daga wurin Allah daidai gwargwado.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ูƒูŽุฏูŽ ูƒููŠูŽู†ู’ูƒูœู‰ูฐ ูˆูŽูˆูŽู†ู ุญููƒูู†ู’ุซู ุชูู†ู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซู ุจูŽูŠู’ูŠูุจูŽุŒ ูƒูุฌูุฑูŽุง ุณูŽูŠู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽุฏูŽุงูˆูุงู’ุž ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽูŠู’ ู†ููˆู†ูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ูปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุฏูู‡ูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ู†ูฺขูู†ู’ ุธููƒูŽุงุชูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุž ุงู”ูŽ ุณูŽุนูŽู†ู‹ ู†ูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽุฑู’ูปู ูŠูŽุจููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ฺ ููˆุฑู’ฺ ููˆุฏููˆุงู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka, kada ku yanke wani hukunci tun lokaci bai yi ba, kafin komowar Ubangiji, wanda zai tone al'amuran da suke ษ“oye a duhu, ya kuma bayyana nufin zukata. A sa'an nan ne, Allah zai yaษ“a wa kowa daidai gwargwado.