1 Corinthians 4:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun riga kun sami duk abin da kuke nema! Kun riga kun yi arziki! Kun zama sarakuna, kun kuma zama haka ษin ba tare da mu ba! Da a ce kun riga kun zama sarakuna mana da sai mu zama sarakuna tare da ku!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุฑูุบูุง ูููู ุณูุงู
ู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุณููุงู! ูููู ุฑูุบูุง ูููู ุฐูู
ู ู
ูุงุณู ุงููุฑูุฒฺูงู! ูููู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุณูุฑูุงููููุ ู
ูู ูููู ุจู ูููุงูู
ูููฐุจูููููฐ! ุฏูู
ูุง ุนูุซูููฐ ููู ุณูุฑูุงูููู ููููฐุ ุณููู ู
ููู ู
ููููู ุชูุฑูููฐุฏูููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mhm, wato, har kun riga kun yi hamdala! Har kun wadata! Har ma kun yi sarauta ba tare da mu ba ma! Da ma a ce kun yi mulki mana, har mu ma mu yi tare da ku!