1 Corinthians 5:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, sai mu kiyaye Bikin ba da burodi mai tsohon yisti ba, ba kuma da yisti na ฦeta da mugunta ba, sai dai da burodi marar yisti na sahihanci da na gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุณููู ู
ููู ุจูููููู
ูุ ุจู ุฏู ุบูุฑูุงุณู ู
ููู ฺููุงููููุงูู ููุณูุชู ุจูุ ููุชููุงู ููุณูุชู ฺููงููููููุฑู ุฐููุซูููุง ุฏู ู
ูุบูููุชูุงุจูุ ุณูููุฏููู ุฏู ุบูุฑูุงุณูุฑู ู
ูุฑูุฑู ููุณูุชูุ ููุชููุงู ุบูุฑูุงุณู ููุงููู
ูููุซู ุฏู ุบูุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, sai mu riฦa yin idinmu, ba da gurasa mai tsohon yisti ba, ba kuwa gauraye da yisti na ฦeta da na mugunta ba, sai dai da gurasa marar yisti ta sahihanci da ta gaskiya.