1 Corinthians 6:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIna da dama in yi kome,โ sai dai ba kome ba ne yake da amfani. โIna da dama in yi komeโ sai dai ba abin da zai mallake ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฏููููู ุงููุจูุจูููุ ุงููููููุฑูุฏู ู
ูููยปุ ุนูู
ููุง ุจู ุณููููู ุงููุจูุจููู ููููฐ ุณูููููฐ ุฏู ุงููู
ฺูขูุงููุจูุ ยซุฏููููู ุงููุจูุจูููุ ุงููููููุฑูุฏู ู
ูููยปุ ุนูู
ููุง ุจูุฐููู ุฐูู
ู ุจูุงูููู ูููุงูู
ูููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โDukan abubuwa halal ne a gare ni,โ amma ba dukan abubuwa ne masu amfani ba. โAbu duka halal na a gare ni,โ amma ba zan zama bawan kome ba.