1 Corinthians 6:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“An yi abinci domin ciki ne, ciki kuma domin abinci.” Amma Allah zai hallaka su duka. Ba a yi jiki saboda fasikanci ba, sai dai domin Ubangiji, Ubangiji kuma domin jiki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَنْيِ عَبِنْثِ دُوانْ ثِكِ نٜىٰ، ثِكِ كُمَ دُوانْ عَبِنْثِ،» كُمَ اللَّهْ ذَيْ هَلَّكَ دُكَ بِيُ؞ بَ دُوانْ لَلَتَ عَكَيِ جِكِے بَ، سَيْدَيْ دُوانْ عُبَنْغِجِ ، عُبَنْغِجِ كُمَ دُوانْ جِكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Abinci don ciki aka yi shi, ciki kuma don abinci”–Allah kuma zai hallaka duka biyu, wannan da wancan. Jiki kam, ba don fasikanci yake ba, sai dai domin Ubangiji, Ubangiji kuma domin jiki.