1 Corinthians 6:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin ikonsa, Allah ya tashe Ubangiji daga matattu, haka zai tashe mu mu ma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ يَتَادَ عُبَنْ‌غِجِ دَغَ مَتَتُّو، حَكَ مُو مَا ذَيْ تَادَمُ تَوُرِنْ إِيكُوانْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya ta da Ubangiji daga matattu, haka mu ma zai ta da mu da ikonsa.