1 Corinthians 6:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ku sani ba cewa jikunanku gaɓoɓin Kiristi ne kansa? Zai kyautu in ɗauki gaɓoɓin Kiristi in haɗa da jikin karuwa? Sam!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَشٜىٰ، بَكُ سَنِبَ ثٜىٰوَ جِكِنْكُ غَٻُواْٻِنْ أَلْمَسِيحُ نٜىٰ؟ سَمْ! بَذَنْ طَوْكِ غَٻُواْٻِنْ أَلْمَسِيحُ إِنْمَيْدَسُو غَٻُواْٻِنْ كَارُوَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba ku sani ba jikinku gaɓoɓin Almasihu ne? Ashe kuma, sai in ɗauki gaɓoɓin Almasihu in mai da su gaɓoɓin karuwa? Faufau!