1 Corinthians 6:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku guji fasikanci. Duk sauran zunubai da mutum yakan aikata suna waje da jikinsa, amma mai yin fasikanci, yana ษaukar alhalin jikinsa ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุบูุฌูููฐ ููุญููููู ููููุชู! ุฏููู ูููู ุฐููููุจููู ุฏู ู
ูุชูู
ู ููููููฐูู ุจููู ุดูุงฺขู ุฌูููููุณูุจูุ ุนูู
ููุง ู
ููู ููููุชู ูููููู ููุฌูููููุณู ุฐููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku guji fasikanci. Duk sauran zunubin da mutum yake yi bai shafi jikinsa ba, amma mai yin fasikanci, yana ษaukar alhalin jikinsa ne.