1 Corinthians 7:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga waɗanda suke da aure kuwa ina ba da wannan umarni (ba ni ba, amma Ubangiji) cewa kada mace ta rabu da mijinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ سُكَيِ عَوْرٜىٰ كُمَ، إِنَبَاكُ عُمَرْنِ، بَ نِے بَنٜىٰ، عَمَّا عُبَنْغِجِ ، ثٜىٰوَ كَدَ مَتَ تَرَبُ دَ مِجِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu aure kuwa ina yi musu umarni, ba kuwa ni ba, Ubangiji ne, cewa kada mace ta rabu da mijinta