1 Corinthians 7:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuwa ta rabu da shi, sai ta kasance ba aure, ko kuma ta sāke shiryawa da mijinta. Kada miji kuma yă saki matarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُوَ تَا رَبُ دَشِ، كَدَ تَيِ عَوْرٜىٰ، سَيْدَيْ تَسَاكٜىٰ شِرْيَ دَ مِجِنْتَ، مِجِ كُمَ كَدَ يَسَكِ مَاتَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
(in kuwa ta rabu da shi, sai ta zauna haka ba aure, ko kuwa ta sāke shiryawa da mijinta), miji kuma kada ya saki matarsa.